Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عَبْدُ الله بن عمر رضي الله عنهما «أَنَّ رَسُولَ الله صلى الله عليه وسلم كَانَ يُنَفِّلُ بَعْضَ مَنْ يَبْعَثُ فِي السَّرَايَا لأَنْفُسِهِمْ خَاصَّةً سِوَى قَسْمِ عَامَّةِ الْجَيْشِ».
Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su cewa Manzon Allah SAW Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna; wannan don qarfafa guiwa da kuma zaburarwa a gare su kan Jahadi
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN JIHADI