Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hanata;ya ce sai Bilal dan Ab…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hanata;ya ce sai Bilal dan Ab…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci ka…

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما عَنِ النَّبيِّ - صلى الله عليه وسلم - قَالَ: «إذا اسْتَأذَنَت أَحَدَكُم امرَأَتُه إلى المسجِد فَلا يَمنَعهَا، قال: فقال بلال بن عبد الله: والله لَنَمنَعُهُنَّ، قال: فَأَقبَلَ عليه عبد الله، فَسَبَّهُ سَبًّا سَيِّئًا، ما سَمِعتُه سَبَّهُ مِثلَهُ قَطُّ، وقال: أُخبِرُك عن رسول الله صلى الله عليه وسلم وتقول: والله لَنَمنَعُهُنَّ؟».
وفي لفظ: «لا تَمنَعُوا إِمَاء الله مسَاجِد الله...».

Bayanin hadisin: Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci ka…

An rawaito daga Umar -Allah ya yarda da su- cewa Annabi ya ce: Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hana ta; don kada ya haramta mata fafalalar sa,mun Jam'i a Masallaci kuma a cikinsa akwai bayanin Hukuncin futar Mace zuwa Masallaci don yin sallah, kuma cewa shi Halak ne, kuma Daya daga cikin yayan Abdullahi dan Umar yana nan a lokacin da abin ya faru, kuma ya kasance ya ga lokacin mai tsawo wanda ya canza daga zamanin Annabi da yawaitawar Mata da ado, sai wannan ya sanya shi kishi ya kamashi kan tsare Mata, kan haka ne ma ya ce-ba tare da futo na futo da sharia ba- kuma wallahi da ya hanasu sai mahaifinsa ya gano daga Maganarsa cewa yana musantawa ne da wannan maganar tasa akan Sunnar Annabi wannan yasa yayi fushi da sabida da Allah da Manzonsa, kan cewa zaginsa zagi ne babba mai tsanani, kuma ya ce: ina baka labari daga Annabi kuma kai kana cewa wallahi sai mun hanasu?

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · SALLAH · HUKUNCE-HUKUNCEN MATA · FIƘHU DA USULU · FALALAR SALLAR JAM'I DA HUKUNCE-HUKUNCENTA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah