Ku yaƙi mushrikai da dukiyoyinku da rayukanku da kuma harsunanku

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ku yaƙi mushrikai da dukiyoyinku da rayukanku da kuma harsunanku

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Nasa'i haka Ahmad suka ruwaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ku yaƙi mushrikai da dukiyoyinku da rayukanku da kuma h…

Bayanin hadisin: Ku yaƙi mushrikai da dukiyoyinku da rayukanku da kuma h…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi umarni da yaƙar kafirai, da yin ƙoƙari a fuskantarsu ta kowace hanya gwargwadan iko dan kalmar Allah ta zama ita ce maɗaukakiya, daga hakan:

Na farko: Ciyar da dukiya a yaƙarsu; na siyan makamai da ciyarwa ga mayaƙa da makamancin hakan.

Na biyu: Fita da rai da jiki dan haɗuwa da su da kuma tunkuɗesu.

Na uku: Da kiransu ga wannan Addinin da harshe, da tsaida hujja akansu, da tsawatar da su da yi musu raddi.

Koyarwar hadisin: Ku yaƙi mushrikai da dukiyoyinku da rayukanku da kuma h…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · HUKUNCIN JIHADI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah