Hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Musulunci > Ha > Hadith > ILIMIN AƘIDA

Hadisan Manzo 397 da bayani kan «ILIMIN AƘIDA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Ingantacce ne Lallai Allah shi mai Mai xaga farashi kuma mai saukar da shi Mai Yalwata Arziqi, kuma ni ina fatan in gamu da Allah babu wani xaya daga cikin ku da ya Ingantacce ne Ubangijinmu zai yaye Maqyagyamarsa, sai kowane Mumini yayi sujada a gare shi Mace da Namiji, sai Waxanda suka kasance suna Sujada a Duniya saboda riya Ingantacce ne Lallai Allah Maxaukaki Mai Kunya ne kuma mai Sututwa, yana son Kunya da Suturtawa, saboda haka idan xayanku zai yi Wanka to ya suturta Ingantacce ne Lallai Allah ya ce: Idan Bawana ya fuskance ni da Xani xaya, to zan kusance shi da Zira'i, kuma idan ya Kusance ni da Zira'i to zan kusance shi faxin Hasan ne ya kasance idan ya shiga masallaci sai ya ce: "Ina neman tsarin Allah Mai girma, da fuskarSa Mai girma, da sarautarSa daɗaɗɗiya, daga Shaiɗan abin jef Ingantacce ne Haqiqa Khaulatu ta zo wajen Manzon Allah SAW yana kai qarar Mijin ta, kuma zancenta ya kasance yana Voyemun Ingantacce ne Kuma mamamkin Kishin Sa'ad ko ? o na rantse da Allah, Allah shi ne mafi kishi dagani, saboda kishin Allah ne ya haramta Alfasha, bayyananniya da Voyay Ingantacce ne Babu wani Mutum, ko kuma babu wani abu Mafi haquri kan cutarwar da Allah yaji daga gare su, lallai su suna cewa yana da Xa, Kuma lallai cewa shi yana Ingantacce ne Ya Manzon Allah, Shin zamu ga Ubangijinmu ? ya ce: Shin kuna iya ganin Rana? da Wata idan gari yai wasai? Ingantacce ne Lallai Allah yana halitattar kowane Mutum da aikin sa Ingantacce ne Allah shi ne Mai warkarwa, amma kai Mutum ne da yake tausasawa, Mai warkar da ita shi ne Mahaliccinta Ingantacce ne Qissar Annabi Musa da -Amincin Allah a gareshi tare da Al-Khidr Ingantacce ne Shin bakwa amince mini ba alhali ni ne amintaccen wanda ke sama, labarin sama yana zo mini safiya da yamma Ingantacce ne Jahannama bata gushe ba tana cewa: Shin akawai wani Qari har sai Allah Mai xaukaka ya sanya Qafarsa a ciki, sai ta ce: ya ishe ni ya isheni, kuma ya r Ingantacce ne Wuta da Aljanna sunyi Jayayya, sai wuta ta ce: an zaveni saboda masu girman kai, da Masu jiji da Kai, kuma Aljanna ta ce: Ni kuma babu mai shiga ta sa Ingantacce ne Allah - Maɗaukakin sarki - Zai cewa mafi ƙanƙantar 'yan wuta azaba a ranar lahira: Shin da ace duk abinda ke cikin ƙasa naka ne shin zaka fanshi kank Ingantacce ne Anyi jayayya tsakanin Annabi Adam da Musa, sai Musa ya ce da shi ya kai Adam ka tozarta mu ka futar da mu daga cikin Aljanna, sai Adam ya ce da shi: Y Hasan ne Za'a tashi Mutane Ranar Al-qiyama -ko kuma ya ce Bayi= tsirara basu da Kaciya Ingantacce ne Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa tare da shi Ingantacce ne Lallai Allah - alherinSa ya yawaita kuma Ya ɗaukaka - Zai cewa 'yan aljanna: Yaku 'yan aljanna? sai su ce: AmsawarKa ya Ubangijinmu da dai amsawarKa, Ingantacce ne Allah Zai tara mutane na farko da na ƙarshe a bigire ɗaya, mai kira zai jiyar da su kuma gani zai ƙetare su, rana zata kusanto, sai baƙin ciki da taka Ingantacce ne Haqiqa a Hannuna Takubba Tara sun karye a ranar yaqin Mu'ata, babu abunda ya ragu a Hannuna sai Takobin Yamani Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim Ingantacce ne Wani mutum ba zai jefi wani mutum da fasiƙanci ba, kuma ba zai jefe shi da kafirci ba, sai ta dawo kansa idan m'abocinta bai zama kamar hakan ba Ingantacce ne Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu Ingantacce ne Ka sani kai Abu Mas'ud cewa lallai Allah shi ne mafi iko akan ka akan wannan Yaron, sai na ce: ba zan qara dukan Bawa ba har abadan Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji Ingantacce ne Lallai Yahudawa da Kiristoci basa rina gashinsu to ku sava Musu Ingantacce ne Wannan kalmar ta gaske aljani ya fauceta ne, sai ya yi kyarkyararta a kunnen abokin harkarsa irin kyarkyarar kaza, sai su cakuɗata da ƙarya sama da ɗa Ingantacce ne Abdullahi bin Rawaha - Allah ya yarda da shi - ya wuce, sai ‘yar’uwarsa ta sa shi kuka, tana cewa: Kuma suka aikata shi, da sauransu, da sauransu: Kun Ingantacce ne Cewa Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi ya kasance baya Mummunan zato Ingantacce ne Lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya dauke mu zuwa ga falala, sai ya dauke mu kada mu saba masa a ciki: cewa ba Ingantacce ne Wadanda suke yin wadannan hotunan za'a musu azaba aranar Alqiyamah za'a ce masu: Ku rayu abinda kuka halitta Ingantacce ne Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai kare ko hoto a cikinsa Ingantacce ne Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare ko ƙararrawa Ingantacce ne Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku Ingantacce ne Wanda ya rantse da amana to baya daga cikinmu
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 17.1 / 29.5
Haske 94%
Wata Sabo a cikin kwana 12
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah