Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > "Idan kuka ji faruwar Annoba a wani gari, to kada ku shige shi, kuma idan ta faru a gari k…
Ingantacce neTeburin Abun ciki :
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أسامة بن زيد رضي الله عنهما مرفوعاً: «إذا سمعتم الطاعونَ بأرض فلا تدخلوها وإذا وقع بأرض وأنتم فيها فلا تخرجوا منها».
"Idan Annoba ta faru a wata Kasa kada wani Mutum ya shige ta, Saboda haka bai halatta a shige shi ba, saboda kare lafiyarsa da lafiyar waninsa, kuma idan rashin lafiyar ta shiga gari kuma yana ciki bai halatta gare shi ya futa ba kuma ya wajaba yayi hakuri kan abunda Allah ya kaddara masa don a rubuta masa lada.
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · Imani da Hukuncin Allah da Ƙaddara · MAS'ALOLIN HUKUNCIN ALLAH NA ƘADDARA