Musulunci > Ha > Hadith > Alurani mai girma da ilimansa > Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya sanin rabewar sura…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عَنِ ابْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُمَا قَالَ: كَانَ النَّبِيُّ صَلَّى اللهُ عَليهِ وَسَلَّمَ لا يَعْرِفُ فَصْلَ السُّورةِ حَتَّى تَنْزِلَ عَليْهِ {بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ}.
Dan Abbas - Allah Ya yarda da su - yana bayyana cewa surorin Alkur’ani sun kasance suna sauka ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - amma ba ya sanin rabewarsu da karewarsu har sai {Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai} ta sauka gareshi, sai ya san cewa surar da ta gabata an cikata, kuma cewa ita farko ce ga sabuwar sura.
Rukunan : ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA · TATTARA ALƘUR'ANI · Stops and Starts · SAUKAR ALƘUR'ANI DA TATTARASHI · ƘIRA'AT DA TAJWIDI