Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya dawo mini da raina har sai na maya…
Musulunci > Ha > Hadith > Sirar annabi > Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya dawo mini da raina har sai na maya…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud ne ya Rawaito shi da Kuma Ahmad
Sanadinsa Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya…
Bayanin hadisin: Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa shi ana dawo masa da ransa dan ya amsa sallama ga dukkan wanda ya yi masa sallama , daidai ne ya kasance a kusa yake ko a nesa; rayuwar barzahu da ƙabarbura wani al'amari ne na gaibu, babu wanda ya san haƙiƙaninsu sai Allah, Shi Mai iko ne akan dukkan komai.
Koyarwar hadisin: Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya…
- Kwaɗaitarwa akan yawaita salati da sallama ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
- Rayuwar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a cikin ƙabarinsa ita ce mafi cikar rayuwar da mutum zai rayu a cikin barzahunsa, babu wanda ya san haƙiƙaninta sai Allah - Maɗaukakin sarki -.
- Hadisin babu wata hujja a cikinsa ga wanda yake faɗin cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana rayuwa kamar yadda muke rayuwa, har ma'abota shirka suke kafa hujja da shi akan neman agaji da shi - tsira da amincin su tabbata agare shi -, kawai ita rayuwa ce ta barzahu.
Rukunan :
SIRAR ANNABI
· SIRA DA TARIHI
· KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah