Ya Bilai, ka yi iƙamar sallah, ka hutar da mu da ita
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ya Bilai, ka yi iƙamar sallah, ka hutar da mu da ita
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud ne Ya Rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ya Bilai, ka yi iƙamar sallah, ka hutar da mu da ita
Bayanin hadisin: Ya Bilai, ka yi iƙamar sallah, ka hutar da mu da ita
Wani mutum daga sahabbai ya ce: Ina ma na yi sallah in huta, kai ka ce waɗanda ke gefensa sun aibata hakan gare shi , sai ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: Ya kai Bilal! ka kira sallah ka yi iƙamarta; don mu samu hutu da ita; saboda abin da ke cikinta na ganawa da Allah - Maɗaukakin sarki - da kuma hutu ga rai da zuciya.
Koyarwar hadisin: Ya Bilai, ka yi iƙamar sallah, ka hutar da mu da ita
- Hutun zuciya yana kasancewa ne da yin sallah; saboda abin da ke cikinta na ganawa da Allah - Maɗaukakin sarki -.
- Inkari a kan wanda ya ke yin nauyin (jiki) game da ibada.
- Wanda ya ba da wajibin da yake a kansa, ya kuɓutar da wuyayensa daga shi, hutu zai tabbata ta hakan gare shi da samun nutsuwa.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· FALALAR SALLAH
· KIRAN SALLAH DA IƘAMA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah