Lalle Ubangijinku Mai kunya ne kuma Mai karamci ne, Yana jin kunyar bawanSa idan ya ɗaga h…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihun adduoi da zikirai > Lalle Ubangijinku Mai kunya ne kuma Mai karamci ne, Yana jin kunyar bawanSa idan ya ɗaga h…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Ibn Majah ne Suka Rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Lalle Ubangijinku Mai kunya ne kuma Mai karamci ne, Yan…
Bayanin hadisin: Lalle Ubangijinku Mai kunya ne kuma Mai karamci ne, Yan…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana kwaɗaitarwa akan ɗaga hannaye a lokacin addu'a, kuma ya bada labarin cewa Allah - tsarki ya tabbatar maSa (Mai kunya ne) Mai yawan kunya ne, ba Ya barin kyauta, Yana yi wa bawa abinda yake faranta masa, kuma Yana barin abinda yake cutar da shi, (Mai yawan kyauta ne) Yana bayarwa ba tare da tambaya ba to yaya kuma bayan tambaya! Yana jin kunyar bawanSa mumini ya dawo da hannayensa bayan ɗagasu dan yin addu'a babu komai suna babu komai cikinsu a taɓe daga amsawa.
Koyarwar hadisin: Lalle Ubangijinku Mai kunya ne kuma Mai karamci ne, Yan…
- A duk lokacin da mutum ya bayyanar da buƙatuwa zuwa ga Allah - Maɗaukakin sarki - da bauta, ya kasance ya fi ƙauna gare shi kuma ya fi kusanci ga amsawa.
- Kwaɗaitarwa a kan addu'a, da son ɗaga hannaye a cikinta, kuma cewa shi yana daga sabubban amsawa.
- Bayanin yalwar karamcin Allah da rahamarSa ga bayinSa.
Rukunan :
FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI
· LADUBAN ADDU'A
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad