Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana son Addu'ar d…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihun adduoi da zikirai > Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana son Addu'ar d…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud ne ya Rawaito shi da Kuma Ahmad
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
Bayanin hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana son addu'o'i masu tattaro alherin duniya da lahira wacce lafazinta kaɗan ne kuma ma'anarta yana da yawa, kuma a cikinta akwai yabo ga Allah - Maɗaukakin sarki -, da manufofi na gari, kuma yana barin koma bayan haka.
Koyarwar hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…
- An so addu'a da lafuza sassauƙa masu tattaro ma'anonin alheri, da kuma ƙin ɗorawa kai wahala da tsananatawa a cikin mas'ala, hakan saɓanin karantarwar Annabi ce - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
- An keɓanci Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da kalmomi masu tattaro (ma'anoni).
- Kwaɗayi akan abinda ya tabbata cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi addu'a da shi; koda ya kasance mai tsawo ne, kuma kalmominsa sun yi yawa, dukkansa daga addu'o'i ne masu tattarowa.
Rukunan :
FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI
· LADUBAN ADDU'A
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye