Idan ɗayanku ya isa zuwa ga majalisa to ya yi sallama, idan kuma yana so ya tashi to ya yi…
Musulunci > Ha > Hadith > Ladubba na sharia > Idan ɗayanku ya isa zuwa ga majalisa to ya yi sallama, idan kuma yana so ya tashi to ya yi…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i a cikin alkubra haka Ahmad suka ruwaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan ɗayanku ya isa zuwa ga majalisa to ya yi sallama,…
Bayanin hadisin: Idan ɗayanku ya isa zuwa ga majalisa to ya yi sallama,…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya shiryar da wanda ya zo wurin zaman mutane da ya yi musu sallama, idan kuma ya yi nufin ya tashi daga wurin to ya yi wa mutanen wurin bankwana da yin sallama; dan sallamar farkon lokacin zuwa ba ta fi mafi cancanta daga ɗayar sallamar a lokacin da zai bar wurinba.
Koyarwar hadisin: Idan ɗayanku ya isa zuwa ga majalisa to ya yi sallama,…
- Kwaɗaitarwa akan yaɗa sallama.
- Kwaɗaitarwa akan yin sallama ga mutanen dake zaune a lokacin haɗuwa da kuma lokacin juyawa.
- Sindi ya ce: Faɗinsa: (Idan ya yi nufin tashi) wato: Daga majalisar. (To ta farkon bata kasance mafi cancanta ba) wato: Su biyun gaba ɗayansu sunnah ne da yin aiki da su, dan haka babu wata fuska ga barin ta biyu tare da tabbatar data farkon.
Rukunan :
LADUBBA NA SHARI'A
· LADUBBAN SALLAMA DA NEMAN IZINI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah