Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai Shaidan yana gudu a jikin Mutum kamar yadda jini yake gudu a jikinsa, kuma inajin t…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن صَفِيَّةُ بِنْتُ حُيَيٍّ رضي الله عنها قالت: «كان النبي صلى الله عليه وسلم مُعْتَكِفًا، فَأَتَيْتُهُ أَزُورُهُ ليلا، فَحَدَّثْتُهُ، ثمَّ قُمْتُ لِأَنْقَلِبَ، فقام معي لِيَقْلِبَنِي -وكان مسكنها في دار أُسَامَةَ بن زَيْدٍ-، فَمَرَّ رَجُلاَنِ من الأنصار، فلما رأيا رسول الله صلى الله عليه وسلم أسرعا، فقال النبي صلى الله عليه وسلم : على رِسْلِكُمَا، إنها صَفِيَّةَ بِنْتُ حُيَيٍّ، فقالا: سبحان الله يا رسول الله، فقال: إن الشَّيْطَانَ يَجْرِي من ابن آدم مَجْرَى الدَّمِ، وإني خَشِيتُ أن يَقْذِفَ في قُلُوبِكُمَا شرا -أو قال شيئا-».
وفي رواية: «أنها جاءَت تَزُورُهُ في اعْتِكَافِهِ في الْمَسْجِدِ، فِي العَشْرِ الأوَاخِرِ من رمضان، فتَحدَّثَتْ عنده ساعة، ثم قامت تَنقَلِبُ، فقام النبي صلى الله عليه وسلم معها يَقْلِبُهَا ، حتى إذا بَلَغَتْ باب المسجد عند باب أم سلمة...» ثم ذكره بمعناه.
Annabi Ya kasance yana E'itikafi a cikin kwanaki goman karshe na watan Azumi, cewa Matarsa Safiiya ta ziyarce shi a daya daga cikin dararen sai sukai magana wani lokaci, sannan sai ta tashi domin ta koma gidan ta, sai ya tashi tare da ita don ya rakata, kuma ya dauke mata kewa, sai wasu Mutane biyu daga cikin Mutanen Madina suka wuce, yayin da suka ga Annabi sai sukai sauri a tafiyar su sabida kunyar Annabi yayin da suka ganshi yana tare tare da Iyalinsa, sai ya ce da su ku tafi a hankali cewa ai ita Matata ce Safiyya, sai ce: Tsarki ya tabbata ga Allah kuma shin akwai abunda zai janyo mu munana maka zato, sai ya basu labari cewa: Lallai Shaidan yana matukar Kwadayin batar da Yan Adam, kuma yana da dama mai girma kan haka, domin cewa shi yana gudu ne a jiki kamar yadda jini yake yi, sabida buyan hanyar shigar tasa, da kuma hanyoyin nasa, kuma yaji tsoron kada ya jefa wani abu-Mara kyau- a zuciyar su
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN ZIYARA DA NA NEMAN IZINI · FIƘHU DA USULU · FALALOLI DA LADUBBA · LI'ITIKAFI