Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana cikin fukakukan Al-jannah har sai ya …

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana cikin fukakukan Al-jannah har sai ya …

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana ci…

عن ثوبان رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قَالَ: "إنَّ المسلِمَ إذا عادَ أخاه المسلِمَ، لم يَزَلْ في خُرْفَةِ الجَنَّةِ حتى يرجعَ"، قيل: يا رسولَ اللهِ ما خُرْفَةُ الجنَّةِ؟، قال: "جَنَاها".

Bayanin hadisin: Lallai Musulmi idan ya gaida Dan Uwansa Musulmi yana ci…

Hadisin Thaubaan cewa Annabi - SAW- ya ce: "Idan Musulmi ya Duba dan uwansa Musulmi - ma'ana: a cikin rashin lafiyarsa - to yana nan a cikin Dausayin Aljanna." An ce: Mene ne Dausayin Aljanna? ya ce: Al-jannar ai zai rika xiban 'ya'yan Itatuwanta Tsawon lokacin da ya zauna tare da wannan mara lafiyan, don haka abin da dawowar mai haƙuri ya samu na lada kwatankwacin abin da wanda ya girbe 'ya'yan itacen ya mallaka, sai aka ce: Abin da ake nufi a nan shi ne hanya , kuma ma'anar shine dawowar tana tafiya akan hanyar da zata kaika zuwa Aljannah, kuma fassarar farko itace ta farko ita ce mafi cancanta. Kuma Zama tare da mara lafiya ya banbanta gwargwadon yanayi da mutane.Za a iya zama tare da mara lafiya, akwai kuma wanda ba'a bukatar Zaman saboda idan aka fahinci cewa Mara lafiyan yana jin dadin zaman wannan Mutumin kuma yana son ya dade a wajensa abunda ya fi masa ya jinkirta, kuma idan aka fahimci cewa Mara lafiyan yana son Mai dubashin ya tafi da wuri to kada ya zauna, to ba/a buƙaci hakan ba.Kowane abu yana dalokacinsa.

Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN DUBA MARA LAFIYA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah