‌Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka tashi bayinKa

Musulunci > Ha > Hadith > Ladubba na sharia > ‌Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka tashi bayinKa

Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi ne ya ruwaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: ‌Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka…

Bayanin hadisin: ‌Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya kwanta dan yayi barci, sai ya shimfiɗa hannunsa na dama kuma ya sanya kundukukinsa (kumatunsa)na dama akansa, sai ya ce: «‌Ya Allah» Ubangijina «‌Ka kareni» Ka kiyayeni daga «‌azabarKa» da uƙubarKa «‌ranar da zaKa tara ko zaKa tashi bayinKa» a ranar hisabi, ranar alƙiyama.

Koyarwar hadisin: ‌Ya Allah Ka kareni azabarKa ranar da zaKa tara ko zaka…

Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN BARCI DA FARKAWA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah