Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Kada ku bar wuta kunne a gidajenku lokacin da kuke bacci
Ingantacce neTeburin Abun ciki :
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن ابن عمر رضي الله عنهما مرفوعاً: «لا تَتْرُكُوا النار في بيوتكم حين تنامون».
Ma'anar Hadisin cewa Manzon Allah SAW ya hana Al-ummarsa yin bacci kafin su kashe Wutar da suka kunna
Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN BARCI DA FARKAWA · FALALOLI DA LADUBBA