Hadisan kan LADUBBAN CI DA SHA

Musulunci > Ha > Hadith > LADUBBAN CI DA SHA

Hadisan Manzo 20 da bayani kan «LADUBBAN CI DA SHA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan LADUBBAN CI DA SHA

Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da Suxe Yatsu da kuma kwano kuma ya ce: Lallai cewa ku baku san a wanne Albarkar take ciki ba Ingantacce ne Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi. Ingantacce ne "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne" Ingantacce ne Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir" Ingantacce ne Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya yi tsarki na bayan gida da damansa, ko kuma ya yi nunfashi Ingantacce ne Cewa wani mutum ya ci a wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da hannun hagunsa, sai Ma’aikin Allah ce da shi: "Ka ci da Ingantacce ne ‌Lallai Shaiɗan yana halatta abin cin da ba'a ambaci sunan Allah a kansa ba Ingantacce ne Allah ya albarkace ku da ɗan abinci biyu Hasan ne To ku haɗu akan abincinku, kuma ku ambaci sunan Allah akansa, za'a sanya muku albarka a cikinsa Ingantacce ne Kada ku kwatanta, domin Annabi - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hana Alkurani, sannan ya ce: Ban da mutum ya nemi izinin dan uwans Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Na karshensu ya shayar da mutane Ingantacce ne Mun kasance a zamanin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - muna cin abinci yayin tafiya, muna sha a tsay Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba zagin abinci ba, idan ya so shi, ya ci, in kuma ya ki shi, to ya bar shi. Ingantacce ne Dayanku baya shan giya a tsaye, saboda haka duk wanda ya manta, to ya tashi Ingantacce ne Manzon Allah -SAW- ya hana shan ruwa daga korama ko gora Ingantacce ne Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya hana kwarangwal mata. Ingantacce ne Lalle Allah Yana yarda da bawanda idan ya ci abin ci, yana gode masa a kai, ko in ya sha abin sha sai ya gode masa akan hakan Ingantacce ne Ya kai yaro, ka ambaci Allah, ka ci da damanka, ka ci abin da ke gabanka Ingantacce ne Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha; to, ya sha da damansa, domin cewa Shaiɗan yana ci da hagunsa, kuma yana sha da hagunsa Sanadi nsa Hasan ne Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah