Hadisan kan LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO

Musulunci > Ha > Hadith > LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO

Hadisan Manzo 14 da bayani kan «LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO

Ingantacce ne Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki Ingantacce ne Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi Ingantacce ne Ba ya halatta ga wata mace musulma ta yi tafiyar dare (ɗaya) sai a tare da ita akwai namiji muharraminta Ingantacce ne Tafiya yanki ne na Azaba Ingantacce ne Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba Ingantacce ne Manzon Allah ya kasance idan yayi tafiya yana neman tsarin Allah daga Wahalar Tafiya, da Mummunar Dawowa, da tabarbarewar Yanayi, da kuma Addu'ar wand Hasan ne "Mahayi shi Kadai Shaidan ne, Mahaya Biyu kuma Shadanu biyu ne, Guda uku kuma Karafka" Ingantacce ne "Idan kukai tafiya a cikin Yalwa, to ku bawa Rakuma hakkinsu na Kasa, kuma idan kukai Tafiya cikin Fari kuyi Saurin Tafiya, kuyi gaggawar wanketa" Ingantacce ne "Na Umarce ku da yin tafiya cikin duhun dare, Saboda Kasa ana Nade ta da daddare" Hasan ne "Idan Mutum Uku suka futa tafiya to su dora dayansu ya zama shugaba" Ingantacce ne "Manzon Allah ya Kasance, yana jinkirtawa a bayan Matafiya, Saboda ya taimakawa Rarrauna, Kuma ya dauke shi kuma yayi Masa Addu'a" Ingantacce ne "Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane basu da Dukiya, ko Dangi, saboda haka wani daga cikinku ya had Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa Ingantacce ne Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu, sai dai idan kun kasance kuna masu kuka
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah