Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما مرفوعاً: نهى رسول الله صلى الله عليه وسلم أن يُسَافَرَ بالقرآن إلى أرض العدو.

Bayanin hadisin: Annabi ya hana tafiya da Qur'ani zuwa garin Abokan Gaba

Annabi -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana daukar Al-Qur'ani da kuma tafiya da shi zuwa garin Kafirai wadan da basa Addinin Musulunci kada ya zamanto abun Wulakantawa a can, kuma idan mafi yawan rinjaye tunani rashin samun hakan to ya halatta.

Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah