Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai bo…
Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai bo…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka…
عن عُقبة بن عامر الجُهني رضي الله عنه قال: قال رسولُ الله صلَّى الله عليه وسلم: «الجاهِرُ بالقرآن كالجاهِرِ بالصَّدَقَةِ، والمُسِرُّ بالقرآن كالمُسِرِّ بالصَّدَقَة».
Bayanin hadisin: Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa mai bayyanar da karatun Alkur’ani kamar mai bayyanar da bayar da sadaka ne, mai boye karatun Alkur’ani kamar mai boye bayar da sadaka ne.
Koyarwar hadisin: Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka…
- Boye karatun Alkur’ani shi ya fi , kamar yadda boye sadaka shi yafi, dan abinda yake cikinsa na tsarkake niyya da nisanta daga riya da jiji da kai, sai dai idan bukata da maslaha sun bukaci bayyanarwar kamar koyar da Alkur’ani .
Rukunan :
FALALOLI
· LADUBBA NA SHARI'A
· FALALOLIN ALƘUR'ANI
· FALALOLIN AYYUKAN ZUCIYA
· LADUBBAN KARATUN ALƘUR'ANI MAI GIRMA
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye