Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne
Musulunci > Ha > Hadith > Laifuffuka na zubar da jini > Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar…
Bayanin hadisin: Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ambaci cewa farkon abinda za’a yi hukunci a tsakanin mutane a zalincin junansu a ranar Alkiyama: A jinane ne, kamar kisa da raunuka.
Koyarwar hadisin: Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar…
- Girman al'amarin jinane, domin farawa tana kasancewa ne da abu mafi muhimmanci.
- Zunubai suna girmama ne da gwargwadan barnar da take afkuwa da su, salwantar da rayuka kubutattu yana daga mafi girman barna babu mafi girma daga gare shi sai kafirci da yi wa Allah - Madaukakin sarki - shirka.
Rukunan :
LAIFUFFUKA NA ZUBAR DA JINI
· ƘISASI
· ILIMIN AƘIDA
· FIƘHU DA USULU
· Imani da Ranar Lahira
· RAYUWAR LAHIRA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah