Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare ko ƙararrawa
Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare ko ƙararrawa
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare…
Bayanin hadisin: Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa Mala'iku ba sa tafiya a ayari a atare dasu akwai kare, ko ƙararraar da ake ratayawa a wuyan dabbobi, sai ya fara kara idan an dabbar na tafiya.
Koyarwar hadisin: Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare…
- Hani daga daukar karnuka da tafiya da su, in banda karen farauta ko na gadi.
- Mala'iku wadanda ba sa tafiya da (karnuka da kararrawa) su ne Mala'ikun rahama, amma masu rubuta ayyukan bayi to su ba sa rabuwa da bayi a zamansu da tafiye-tafiyensu.
- Hani daga ƙararrawa; Domin cewa ita garayace daga garayoyin shaidan, kuma a cikinta akwai kamanceceniya da gangar kiristoci.
- Ya wajaba akan musulmi ya yi kwadayi akan nisanta da dukkanin abinda sha'aninsa shi ne nisantar da mala'iku daga gare shi.
Rukunan :
ILIMIN AƘIDA
· IMANI DA MALA'IKU
· MALA'IKU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye