Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na ne kowane Mutum ya nuna mun kawunsa

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na…

عن جابر بن عبد الله رضي الله عنهما ، قال: أقبل سعد، فقال النبي صلى الله عليه وسلم : «هذا خالي فليُرِني امرؤٌ خالَه».

Bayanin hadisin: Sa'ad ya zo sai Manzon Allah SAW ya ce: Wannan Kawu na…

Sa'ad Bn Abi Waqqas -Allah ya yarda da shi- ya zo Majalisin Annabi SAW yayin da Manzon Allah SAW ya ganshi sai ya ce: Wannan Kawu na ne kuma ina Alfahari da shi, to kowane Muyum ya nuna mun Kawun sa; don ya bayyana a lokacin babu wanda yake da Kawu kamar kawuna, kuma Sa'ad ya kasance daga Qabilar Bani Zahra ne, kuma Mahaifiyar Manzon Allah SAw Amina ita daga Bani Zahra ta ke, kuma shi Xanuwanta ne, kuma 'Yan Uwan Uwa Kawunnani ne.

Rukunan : FALALAR SAHABBAI · ILIMIN AƘIDA · SAHABBAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah