Mafi alherinku zamanina, sannan waɗanda suke biye musu, sannan waɗanda suke biye musu

Musulunci > Ha > Hadith > Falalar sahabbai > Mafi alherinku zamanina, sannan waɗanda suke biye musu, sannan waɗanda suke biye musu

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Mafi alherinku zamanina, sannan waɗanda suke biye musu,…

Bayanin hadisin: Mafi alherinku zamanina, sannan waɗanda suke biye musu,…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa mafi alherin ɗabaƙa ta mutane masu taruwa a zamani ɗaya sune ɗabaƙar sahabban da a cikinsa akwai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da sahabbansa, sannan waɗanda suke biye musu cikin muminan da suka riski sahabbai amma ba su riski Manzon Allah ba, sannan waɗanda suke biye musu sune masu biyewa tabi'ai, sahabin ya yi kaikawo a cikin ambatan waɗanda suke biye musu ga ƙarni na huɗu. Sannan tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: Lallai a bayansu za'a samu wasu mutane zasu dinga ha'inci, mutane ba za su amince da su ba, kuma zasu dinga yin shaida kafin a nemi shaida daga garesu, zasu yi bakance ba sa cikawa, zasu dinga yalwatawa a ciye-ciye da abubuwan sha har sai ƙiba ta bayyana a cikinsu.

Koyarwar hadisin: Mafi alherinku zamanina, sannan waɗanda suke biye musu,…

Rukunan : FALALAR SAHABBAI · ILIMIN AƘIDA · Imani da Manzanni · SAHABBAI · KARAMOMIN WALIYYAI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah