Idan zaka yi sujjada, to ka sanya tafukanka ka kuma ɗaga gwiwowin hannunka
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Idan zaka yi sujjada, to ka sanya tafukanka ka kuma ɗaga gwiwowin hannunka
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan zaka yi sujjada, to ka sanya tafukanka ka kuma ɗa…
Bayanin hadisin: Idan zaka yi sujjada, to ka sanya tafukanka ka kuma ɗa…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana halin hannaye a cikin sujjadar sallah, hakan da ya tabbatar da tafukansa a ƙasa kuma ya ɗora yatsun a ɗunƙule a fuskantar alƙibla, kuma gwiwowin hannaye - sune mararrabar zira'i da damutse - a ɗage daga taɓ ƙasa kuma a buɗe daga sasanni.
Koyarwar hadisin: Idan zaka yi sujjada, to ka sanya tafukanka ka kuma ɗa…
- Wajibi akan mai sallah ya ɗora tafukansa akan ƙasa, tafuka biyu gaɓɓai ne daga gaɓɓan sujjada guda bakwai.
- An so ɗaga zira'i biyu daga ƙasa, da karhancin shinfiɗasu kamar yadda zaki yake shinfiɗa zira'ansa biyu.
- Halaccin bayyanar da nishaɗi da ƙarfi da kwaɗayi a cikin ibada.
- Mai yin sallah idan ya dogara akan dukkan gaɓɓan sujjada, to kowace gaɓa zata riƙi haƙƙinta na ibada.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· SIFFAR SALLAH
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah