Naga Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yanazaune ya tanqwashe Qafa…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Naga Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yanazaune ya tanqwashe Qafa…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Nasa'i Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Naga Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a g…

عن عائشة رضي الله عنها قالت: رأيت رسول الله صلى الله عليه وسلم يصلِّي متربِّعًا.

Bayanin hadisin: Naga Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a g…

Tarabbu'e: Zhi ne ya sanya cikin tafin kafarsa a qarqashin cinyarsa ta Hagu, kuma cikin Hagunsa a qarqashin cinyar Dama, kuma ya zauna akan Mazaunansa, kuma haqiqa Manzon Allah SAW wannan yayin da ya faxo ne daga kan Dokinsa, kuma kuma yayi targaxe a Qafarsa, to idan mai sallah ya gajiya ga barin tsayuwa to yayi Sallah a zaune Mustahabi ne, kuma wannan a cikin Halin zamansa a maimakon tsayuwa, amma a lokacin zamansa a tsakani Sujadodi guda biyu, da zamansa a tsakani tahiya guda biyu, da zamansa a tsakanin tahiyoyi guda biyu, to an so ya zauna yana Mai zaman Iftirash a tahiyar farko, da kuma zaman Tawarruk a tahiya ta Biyu, kuma dukkan waxan nan Siffofin suna daga cikin babin Mustahabanci da kuma fifiko, da ace zai sava kuma ya zauna akan wata kamar ba wannan ba to da ya isar masa; saboda abun nema shi ne zaman domin Tahiyar kuma waxan Siffofi gwargwado ne na Wajibi

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SALLAR MASU UZURI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah