Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-qunuti Wata xaya bayan Ruku'u yana Addu'a ga wasu Mut…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عاصم قال: سألتُ أنساً رضي الله عنه عن القُنُوت، قال: قبل الركوع، فقلت: إن فلاناً يزعم أنك قلت بعد الركوع؟ فقال: كَذَبَ، ثم حَدَّثَنَا، عن النبي صلى الله عليه وسلم : «أنه قنت شهراً بعد الركوع، يدعو على أحياء من بني سليم»، قال: «بعث أربعين -أو سبعين يشك فيه- من القراء إلى أناس من المشركين»، فعرض لهم هؤلاء فقتلوهم، وكان بينهم وبين النبي صلى الله عليه وسلم عهد، «فما رأيته وجد على أحد ما وجد عليهم».
Wanna Hadisin yana bayanin Halaccin Al0qunuti a faruwar Wata Musiba, kuma cewa ita tana kasancewa ne bayan Ruku'u saboda aikin Manzon Allah SAW lokacin da banu sulaim suka warware masa Al-qawarin da ke tsakaninsu da Musulmai da kshe Mutum saba'in ko Arba'in na Makaranta Qur'ani waxan da Manzon Allah SAW ya turasu zuwa gare su sai yayi Al-qunuti wata xaya akan su bayan Ruku'i.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI · NAU'O'IN ADDU'A · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH · FALALOLI DA LADUBBA