Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzon Allah ya Kasance yana hadawa a tafiya tsakanin Azahar da La'asar; idan ya kasance a…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عَبْد اللَّهِ بْن عَبَّاس رضي الله عنهما قال: «كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَجْمعُ في السَّفَر بين صلاة الظهر والعصر؛ إذا كان على ظَهْرِ سَيْرٍ، ويجمع بين المغرب والعشاء».
Shari'ar Annabi Muhammadu tayi Daban da sauran Shari'u da aka saukar daga sama wajensauki da kuma kawar da duk abinda zai jawo takura ko Matsuwa ga barin bayi ko kuma ta saukake musu shi, daga cikin wadan nan saukin hada salloli biyu lokacin tafiya wadanda suke da tarayya a lokaci, sabida Asali wajabcin yin kowace daya a lokacinta, saidai da ya kasance yana daga Al'adar Annabi idan yayi tafiya kuma tafiyar tai tafiyayakan hada tsakanin Azahar da La'asar, kodai a farkon lokaci ko kuma a karshen lokaci, haka kuma yana hana hada Magriba da Isha kodai Jam'i a farko ko kuma a karshe kuma yana a cikin hakan wanne ne yafi masa sauki acikinsu da wadanda suke tare da shi, sai ya kasance tafiyar tasa ita ta janyo hadawar a lokacin daya daga cikin biyun kuma lokacin
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SALLAR MASU UZURI