Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya barin (raka'o…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya barin (raka'o…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…
Bayanin hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…
Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta bada labarin cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana lazimta akan sallolin nafilfili a ɗakinta kuma ba ya barinsu: Raka'o'i huɗu da sallama biyu kafin sallar Azahar, da kuma raka'o'i biyu kafin sallar Asuba.
Koyarwar hadisin: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare s…
- An so kiyayewa akan raka'o'i huɗu kafin sallar Azahar, da raka'a biyu kafin sallar Asuba.
- Abinda ya fi shi ne ka sallaci (salloli) ratibai a cikin gida, da haka ne Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta bada labari.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· SALLAR NAFILA
· SUNAN RAWATIB
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad