Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- da Abubakar da Umar sunay…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- da Abubakar da Umar sunay…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a…

عن عبد الله بن عُمر رضي الله عنهما قال: «كان النبي صلى الله عليه وسلم وأبو بكر وعُمر يصلون العيدين قبل الخُطْبة».

Bayanin hadisin: Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a…

Yakasance yana daga Al'adar Annabi da Halifofinsa, cewa sunayin Sallar Idi da Mutane, a karamar sallah da Babba, kuma suyi Huduba kuma su fara Sallah kafin Huduba, kuma hakan yaci gaba da faruwa har zuwan Marwan shi ne yayi Huduba kafin Sallah

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SALLAR NAFILA · SALLAR IDI BIYU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah