An tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - game da mafi yawan…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > An tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - game da mafi yawan…

Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad Suka ruwaito shi

Hasan ne kuma Ingantacce

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: An tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tab…

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: سُئِلَ رَسُولُ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ عَنْ أَكْثَرِ مَا يُدْخِلُ النَّاسَ الْجَنَّةَ، فَقَالَ: «تَقْوَى اللهِ وَحُسْنُ الْخُلُقِ»، وَسُئِلَ عَنْ أَكْثَرِ مَا يُدْخِلُ النَّاسَ النَّارَ فَقَالَ: «الْفَمُ وَالْفَرْجُ».

Bayanin hadisin: An tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tab…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a greshi - yana bayyana cewa mafi giman sabubban da suke shigar da mutane aljanna sabubba biyu ne, sune:

Tsoron Allah da kyawawan ɗabi'u.

Tsoron Allah: Shi ne ka sanya kariya tsakaninka da tsakanin azabar Allah, ta hanyar aikata umarninsa da nisantar hane-hanensa.

Kyakkyawar ɗabi'a: Tana kasancewa ne da shinfiɗar fuska, da yin aikin kirki, da kamewa daga cuta.

Kuma mafi girman sabubban da suke shigarwa wuta sabubba biyu ne, su ne:

Harshe da farji.

yana daga saɓon harshe: Ƙarya, da raɗa, da annamimanci da wasunsu.

Yana daga saɓon farji: Zina da luwaɗi da wasunsu.

Koyarwar hadisin: An tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tab…

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · HALAYE NAGARI · SIFFOFIN ALJANNA DA WUTA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah