Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, bai samu …

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, bai samu …

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman a…

عن علي بن أبي طالب رضي الله عنه ، قال: لما غَسَّل النبيَّ صلى الله عليه وسلم ذَهَبَ يَلْتَمِسُ منه ما يُلتمس مِن الميِّت، فلم يَجِدْه، فقال: «بأبي الطيِّب، طِبتَ حيًّا، وطِبتَ ميتًا».

Bayanin hadisin: Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman a…

Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, na bunda yake futa daga jikinsa na futsari ko bayan gida ko mai kama da shi, bai samu komai ba, saboda ana iya samun wani abu saboda sakin da gavvai suka yi, sai Ali ya ce: Fansarka da Mahaifina ya Manzon Allah , Kana tsaftace a halin kana da Rai, haka ma bayan ka Mutu

Rukunan : SIRAR ANNABI · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI · KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah