An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowa…

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowa…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a c…

عن عائشة رضي الله عنها ، أنها سُئلتْ ما كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَعْمل في بيته؟ قالت: «كان بشرًا مِن البشر يَفْلي ثوبَه، ويَحْلِب شاتَه، ويَخْدِم نفْسَه».

Bayanin hadisin: An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a c…

An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowane Mutum yana cire abunda ya ke cikin tufarsa mara kyau kuma yakan tasti nonon Akuyarsa, kuma yana yiwa kansa da kansa Hidima, kuma ta faxi waxan nan ne ta hanyar Misali kawai

Rukunan : SIRAR ANNABI · MATAYENSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA YANAYIN GIDAN ANNABTA · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah