Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > "Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi bai Aure kan Khadija ba har saida ta …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها ، قالت: «لم يتزوج النبي صلى الله عليه وسلم على خديجة حتى ماتت».
Annabi bai Auri wata Mata ba, ya hada ta da Nana Khadija Bnt Khuwailid- Allah ya yarda da ita- har ta Mutu, kuma wannan yana nuna Matsayin Nana Khadija a Wajen Annabi SAW kuma ita ce Matarsa ta farko
Rukunan : SIRAR ANNABI · MATAYENSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA YANAYIN GIDAN ANNABTA · SIRA DA TARIHI