Da ba dan kar na tsanantawa muminai ba - ko ga: al'ummata ba - dana umarce su da yin asuwa…
Musulunci > Ha > Hadith > Sirar annabi > Da ba dan kar na tsanantawa muminai ba - ko ga: al'ummata ba - dana umarce su da yin asuwa…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Da ba dan kar na tsanantawa muminai ba - ko ga: al'umma…
Bayanin hadisin: Da ba dan kar na tsanantawa muminai ba - ko ga: al'umma…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa shi da ba dan tsoron wahala ga muminai daga al'ummarsa ba da ya wajabta musu yin anfani da asuwaki tare da kowace sallah.
Koyarwar hadisin: Da ba dan kar na tsanantawa muminai ba - ko ga: al'umma…
- Tausayin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ga al'ummarsa, da kuma tsoron wahala akansu.
- Asali a umarnin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - (shi ne) wajabci, sai dai inda dalili ya tsayu akan cewa shi nafila ne.
- An so yin asuwaki da kuma (bayanin) falalarsa a yayin kowace sallah.
- Ibnu Daƙiƙul id ya ce: Hikima a mustahabbacin asuwaki a yayin tashi zuwa sallah (shi ne) kasancewarta halin neman kusanci ne zuwa ga Allah, sai ya hukunta ka zama a halin cika da tsafta dan bayyanar da ɗaukakar ibada.
- Gamewar hadisin ya ƙunshi asuwaki ga mai azimi koda bayan zawali ne, kamar salloli biyu: Azahar da la'asar.
Rukunan :
SIRAR ANNABI
· ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD
· SIRA DA TARIHI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah