Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Duk abunda na hanreku barinsa to ku nisance shi, kuma duk abunda na umarce ku to zo da shi…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: «ما نهيتكم عنه فاجتنبوه، وما أمرتكم به فأْتُوا منه ما استطعتم، فإنما أَهلَكَ الذين من قبلكم كثرةُ مسائلهم واختلافهم على أنبيائهم».
Manzon Allah -Tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- yana nuna mana cewa shi idan ya hanamu wani abu ya wajaba akanmu mu nisance shi ba tare da wata togaciya ba, kuma idan ya Umarcemu da wani abu kan mu yi shi to muyi gwargwadon iko sannan ya tsawatar mana don kada mu zamanto irin wasu Al'ummai da suka gabata lokacin da suka yawaita tambayoyi ga Annabawansu kuma suka saba musu sai Allah yayi musu Ukuba da Nau'o'in Hallaka da rusawa to ya dace kada mu kasance irin su don kada mu hallaka kamar yada suka hallaka.
Rukunan : USUL - ALFIƘH · ABUBUWAN DA LAFAZAI SUKE NUNAWA DA YADDA AKE FITAR DA HUKUNCI · MANUFOFIN SHARI'A · TARIHI · FIƘHU DA USULU · ƘISSOSHI DA YANAYI NA AL'UMATAI DA SUKA GABATA · SIRA DA TARIHI