Hadisan kan USUL - ALFIƘH

Musulunci > Ha > Hadith > USUL - ALFIƘH

Hadisan Manzo 17 da bayani kan «USUL - ALFIƘH»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan USUL - ALFIƘH

Ingantacce ne Ya Manzon Allah, na ga wani mutum yana sauri a madadin matarsa amma bai rantse ba, me ya kamata ya yi? Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya sanya kwana Uku da daraensu ga mafiyi, da kuma Kwana xaya da Darensa ga mazaunin gida Ingantacce ne An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba Ingantacce ne Meye banbancin wadannan?zuciyarsu na yin taushi in suka ji ayoyi bayyanannu,su kuma rikice in suka ji ayoyi masu rikitarwa". Ingantacce ne Ya Manzon Allah, shin kana ganin idan wani mutum ya zo yana son karɓar kuɗina? Ingantacce ne Ku barni a abinda na bar muku, kaɗai waɗanda ke gabaninku sun halaka ne da tambayarsu da kuma saɓawarsu ga annabawansu Ingantacce ne Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake Ingantacce ne Ta yaya Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wanke kansa yayin da aka hana shi? Ingantacce ne Ka bar abinda kake kokwantansa zuwa abinda baka kokwantansa, domin gaskiya nutsuwa ce, kuma ƙarya kokwanto ce Ingantacce ne a baki dayan ruwayoyin sa Babu cuta babu cutarwa, wanda ya cutar Allah Zai mayar masa da sakamakon cutar a kansa, wanda ya tsananta Allah Zai mayar masa da sakamakon tsanantawa Ingantacce ne Duk abunda na hanreku barinsa to ku nisance shi, kuma duk abunda na umarce ku to zo da shi dai dai iyawarku, domin abunda ya halaka magabatanku yawan Ingantacce ne Lallai Allah Yana son azo wa rangwaminSa, kamar yadda yake son azo wa yin aiki a asalinsa Ingantacce ne Idan ɗayanku ya ji wani abu a cikinsa, sai ya rikitar da shi cewa shin wani abu ya fita daga gare shi ko a'a, to, kada ya fita daga masallaci har sai Ingantacce ne Lallai ni na fiku tsoron Allah kuma na fiku saninSa Ingantacce ne Kabar abinda kake kokwantansa, zuwa ga abinda baka kokwantansa Hasan ne Babu cuta ba cutarwa Ingantacce ne An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah