Idan ɗayanku ya ji wani abu a cikinsa, sai ya rikitar da shi cewa shin wani abu ya fita da…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Idan ɗayanku ya ji wani abu a cikinsa, sai ya rikitar da shi cewa shin wani abu ya fita da…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan ɗayanku ya ji wani abu a cikinsa, sai ya rikitar d…
Bayanin hadisin: Idan ɗayanku ya ji wani abu a cikinsa, sai ya rikitar d…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -yana bayyana cewa idan wani abu ya yi kai-kawo a cikin cikin mai sallah, sai ya rikitar da shi; shin wani abu ya fita daga gareshi ko a'a? to, kada ya fita daga sallarsa ya yanketa don sake alwala, har sai ya tabbatar da samun karin da ya ɓata alwalarsa; ta hanyar ya ji karar tusa, ko ya ji wari; domin abin aka tabbatarw to kokwanto ba ya ɓata shi, shi tabbas ya tabbatar da tsarki (alwala) kari kuma akwai kokwantone a cikinsa.
Koyarwar hadisin: Idan ɗayanku ya ji wani abu a cikinsa, sai ya rikitar d…
- Wannan Hadisin asali ne daga asalin Musulunci, kuma ƙa'ida ne daga ƙa'idojin fiƙihu, ita ce: lallai Yakini ba ya gushewa da kokwanto, asali shi ne wanzuwa a kan abin da ake a kansa, har sai an tabbatar da saɓanin hakan.
- Kokwanto ba ya tasiri a kan alwala, mai sallah yana kan abin yake a kan tsarkinsa muddin dai bai tabbatar da kari (hadasi) ba.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· USUL - ALFIƘH
· TSARKI
· ƘA'IDOJI NA FIƘHU DA NA USULU
· FIƘHU DA USULU
· ALWALA
· ABUBUWAN DA SUKE WARWARE ALWALA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الحمد لله
Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah