Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka

Wanda ya ruwaito hadisin: Nasa'i ne ya ruwaito shi cikin Alkubra da Ibnu Majah

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka

Bayanin hadisin: Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka

Mafi yawan wasiyyar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ga al'ummarsa ta kasance alhali shi yana cikin magagin mutuwa: Ku lazimci sallah ku kiyayeta, kada ku rafkana daga gareta, haka nan haƙƙoƙin abinda hannayenku suka mallaka na bayi maza da kuyangi mata ku kyautata mallakinsu, bai gushe ba yana maimaita ta, har maƙogwaransa ya fara gargarar mutuwa da ita, harshensa bai kusa ya bayyananar da ita ba.

Koyarwar hadisin: Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · WAJIBCIN SALLAH DA HUKUNCIN MAI BARINTA · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah