Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana …

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yan…

عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه مرفوعاً: انشقَّ القمر على عهد رسول الله صلى الله عليه وسلم فِلْقَتين، فستر الجبل فِلْقَة، وكانت فِلْقَة فوق الجبل، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اللهمَّ اشهَدْ».

Bayanin hadisin: Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yan…

Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida akansu cewa ni na nuna musu Dalili kan gaskiyar Annabtaka ta

Rukunan : SIRAR ANNABI · SIRA DA TARIHI · KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah