Lallai ni ba'a aikoni mai yawan tsinuwa ba, kaɗai an aikoni ne dan in zama rahama
Musulunci > Ha > Hadith > Sirar annabi > Lallai ni ba'a aikoni mai yawan tsinuwa ba, kaɗai an aikoni ne dan in zama rahama
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Lallai ni ba'a aikoni mai yawan tsinuwa ba, kaɗai an ai…
Bayanin hadisin: Lallai ni ba'a aikoni mai yawan tsinuwa ba, kaɗai an ai…
An nemi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi wa mushrikai mummunar addu'a, sai ya ce: Lallai cewa ni ba'a aikoni daga Allah in zama mai yawan tsinuwa ba ina yi wa mutane mummunar addu'a da nisantarwa da kuma korewa daga rahamar Allah sai in yanke su daga alheri, lallai ni ba'a aikoni dan haka ba, kaɗai an aikoni ne dan in zama sababin alheri da kuma rahama ga mutane baki ɗaya, da kuma muminai a keɓance.
Koyarwar hadisin: Lallai ni ba'a aikoni mai yawan tsinuwa ba, kaɗai an ai…
- Cikar ɗabi'unsa - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
- Muhimmancin tsaftace harshe daga zagi da tsinuwa dan koyi da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
- A cikinsa akwai hani daga tsinuwa.
- Kwaɗaitarwa akan jin ƙan mutane.
Rukunan :
SIRAR ANNABI
· ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD
· TSARIN ANNABI
· SIRA DA TARIHI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad