Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
Musulunci > Ha > Hadith > Haddodi > Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
Bayanin hadisin: Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana gargaɗarwa daga ɗaukar makami a kan musulmai, don tsorata su ko yi musu ƙwace, wanda ya aikata hakan ba tare da wani haƙƙi ba, to, haƙiƙa ya aikata babban laifi daga manyan laifuka, kuma ya cancanci wannan narkon mai tsanani.
Koyarwar hadisin: Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
- Gargaɗi mai tsanani game da yaƙar musulmi ga 'yan uwansa musulmai.
- Daga mafi girman laifuka da ɓarna mai girma a ban ƙasa ɗaga makami a kan musulmai, da kuma ɓarna ta hanyar kisa.
- Narkon da aka ambata ba ya shafar yaƙin (da aka yi) da haƙƙi, kamar yaƙar 'yan tawaye da maɓarnata da wasunsu.
- Haramcin tsoratar da musulmai da makami ko waninsa - ko da ta fuskar wasa ne ne -.
Rukunan :
HADDODI
· HADDIN 'YAN FASHIN HANYA
· ILIMIN AƘIDA
· FIƘHU DA USULU
· SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE
· FASIƘANCI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah