Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to haƙiƙa ɗayansu ya dawo da ita (ya laz…
Musulunci > Ha > Hadith > Ladubba na sharia > Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to haƙiƙa ɗayansu ya dawo da ita (ya laz…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to ha…
Bayanin hadisin: Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to ha…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya gargaɗar da musulmi ya ce wa ɗan'uwansa musulmi: Ya kai kafiri, to haƙiƙa ɗayansu ya cancanci kalmar kafircin, idan ya kasance kamar yadda ya faɗa ne, inba haka ba kafirtawar da ya yi wa ɗan'uwansa za ta dawowa wanda ya fada.
Koyarwar hadisin: Duk mutumin da ya cewa ɗan'uwansa: Ya kai kafiri, to ha…
- Tsawatarwa musulmi akan ya faɗawa ɗan'uwansa musulmi abinda babu a cikinsa na siffofin fasiƙanci da kuma kafirci.
- Gargaɗarwa daga wannan mummunar maganar, kuma cewa mai ita yana kan haɗari mai girma idan ya faɗeta ga ɗan'uwansa, to yana kamata kiyaye harshe kuma kada ya yi magana sai da tunani.
Rukunan :
LADUBBA NA SHARI'A
· LADUBBAN MAGANA DA SHIRU
· ILIMIN AƘIDA
· FALALOLI DA LADUBBA
· SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE
· MUSULUNCI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا إله إلا الله
Babu abin bautawa sai Allah