Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Lallai" Annabi -tsira da aminci- ya kasance a wata tafiya, sai ya ya yi sallar Issha'i, ya…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن الْبَرَاء بْن عَازِبٍ رضي الله عنهما «أن النبي صلى الله عليه وسلم كان في سفر، فصلى العشاء الآخِرَةَ، فقرأ في إحدى الركعتين بِالتِّينِ وَالزَّيْتُون فما سمعت أحدًا أحسن صوتًا أو قراءة منه».
Annabi -tsira da aminci- ya karanta Suratuttini a raka'ar farko ta sallar Issha'i; saboda halin tafiya, ita tafiya ana saukaka salla lura da wahalar tafiya, duk da kasancewar Annabi -tsra da aminci Matafiyi, bai bar abin da zai samar da nutsuwa da halarto da zuciya wajen jinsa ba, watau kyautata sauti lokacin karatun salla.
Rukunan : SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · BALAGURONSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · TSARIN ANNABI · TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A SALLAH · SIRA DA TARIHI