Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هُرَيْرة رضي الله عنه قال: «كان النبي صلى الله عليه وسلم يَقْرأ فِي صلاة الفجر يَومَ الجُمُعَةِ: الم تَنْزِيلُ السَّجْدَةَ وهَلْ أتى على الإنسَان».
Ya kasance a Al'adar Annabi cewa yana karanta a Sallar Asuba ranar Jumua, suratu sajada cikakkiya, kuma wannan a raka'ar farko bayan Fatiha, kuma yana karantawa a Raka'a ta biyu bayan Fatiha Suratu al'insan; don wa'azantarwa da abinda wadan nan Surorin na abubuwan da zasu faru Masu girma da kumawadan da suka faru a wannan Rana, Kamar halittar Annabi Adam, da kuma Tunasarwa da Ranar Alkiyama da kuma tashi da Wasunsunsu
Rukunan : SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · TSARIN ANNABI · TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A SALLAH · SIRA DA TARIHI