Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba.
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه أَنَّ النَّبِيَّ - صلى الله عليه وسلم - قَالَ: ((إِذَا جَلَسَ بين شُعَبِهَا الأَربع، ثم جَهَدَهَا، فَقَد وَجَبَ الغُسْلُ)) .
وفي لفظ ((وإن لم يُنْزِل)).
Idan Mutum ya zauna takanin hannuwan mace da kafafuwanta, ya kuma shigar da gabansa cikin gabanta, to wankan janaba ya zama tials koda mani bai fita ba; Saboda shigar da zakari kadai cikin farji na daga abubuwanda ke tilasta yin wankan janaba.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · WANKA · ABUBUWAN DA SUKE WAJABTA WANKA