Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها ، قالت: «قامَ النبي صلى الله عليه وسلم بآيةٍ مِنَ القرآن ليلةً».
Wannan Hadisin yana nuna cewa Manzon Allah SAW yayi Sallah a cikin Dare Sallar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani yana ta Maimaitata bai karanta komai ba sai ita, kuma a fili ita ce wannan Ayar da take cewa: "In kayi musu Azaba to su Bayinka ne kuma idan ka gafarta musu to kaine Mabuwayi kuma mai hikima" [Ma'ida: 118] kamar yadda yazo a wasu riwayoyin Hadisin
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SALLAR NAFILA · TSAYUWAR DARE