Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, kuma halal ne ga matansu

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na zamantakewar iyali > Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, kuma halal ne ga matansu

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Nasa'i da ibn Majah ne Suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, ku…

Bayanin hadisin: Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, ku…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya riƙe wani tufafi na alhariri ko wani yanki daga gare shi, da hannunsa na hagu, kuma ya riƙe zinariya ta ado ko mai kama da ita, da hannunsa na dama, sannan ya ce: Lallai alhariri da zinariya, sanya su haramun ne akan maza, amma mata to su halal ne garesu.

Koyarwar hadisin: Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, ku…

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · TUFAFI DA KWALLIYA · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah