Ya Manzon Allah, lallai Ummu Sa'ad ta rasu, to wace sadaka ce tafi?. Ya ce: "Ruwa". Ya ce:…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ya Manzon Allah, lallai Ummu Sa'ad ta rasu, to wace sadaka ce tafi?. Ya ce: "Ruwa". Ya ce:…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Nasa'i da ibn Majah ne Suka Rawaito shi
Hasan ne ta jimillar hanyoyinsa
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ya Manzon Allah, lallai Ummu Sa'ad ta rasu, to wace sad…
Bayanin hadisin: Ya Manzon Allah, lallai Ummu Sa'ad ta rasu, to wace sad…
Mahaifiyar Sa'ad ɗan Ubada - Allah Ya yarda da shi - ta rasu, sai ya tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da mafificin nau'ikan sadaka dan ya yi sadaka dashi ga mahaifiyarsa? sai tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ba shi labarin: Cewa mafificiyar sadaka ita ce ruwa, sai ya haƙa wata rijiya ya sanyata sadaka ga mahaifiyarsa.
Koyarwar hadisin: Ya Manzon Allah, lallai Ummu Sa'ad ta rasu, to wace sad…
- Bayanin cewa ruwa yana daga mafificin nau'ikan sadaka.
- Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya nunawa da Sa'ad zuwa ga sadakar ruwa; domin shi ya fi gamewar anfani a cikin al'amuran addini da duniya, kuma saboda tsananin zafi da buƙata da ƙarancin ruwa.
- Nuni akan ladan sadaka yana zuwa ga mamata.
- Biyayyar Sa'ad ɗan Ubada - Allah Ya yarda da shi - ga mahaifiyarsa - Allah Ya yarda da su -.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· FIƘHU NA MU'AMALAT
· ZAKKA
· WAƘAFI
· FIƘHU DA USULU
· SADAKA TA NAFILA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah