Musulunci > Ha > Hadith > Alurani mai girma da ilimansa > Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana karantar da m…
Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana koyar da sahabbansa Alƙur'ani yana karantar da su shi a dukkanin halayensa muddin dai bai kasance yana da janaba ta hanyar jima'i ba.
Rukunan : ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA · BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU NA ALƘUR'ANI · FIƘHU NA IBADA · TSARKI · HUKUNCE-HUKUNCEN ALƘUR'ANI DA MUS'HAFAI · LADUBBAN KARATUN ALƘUR'ANI DA NA MAHADDATANSA · FIƘHU DA USULU · WANKA