Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma yake haƙuri da ciwon su fiye da wanda…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «المؤمن الذي يخالط الناس، ويصبر على أذاهم خير من الذي لا يخالط الناس ولا يصبر على أذاهم».
Wannan hadisi hujja ce a kan falalar cuxanya da mutane da ganawa da su, kuma mumini wanda ya shiga cikin mutane ya sadu da su, kuma ya yi haquri da cutarwar da za ta same shi saboda nasiharsu da shiriyar su, ya fi mumini wanda ba ya cudanya da mutane, amma ya kasance banda taruwarsu kuma yana janyewa daga gare su ko yana zaune shi kaxai, saboda ba ya haquri da shi Cutar da su.
Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · ZAMANTAKEWAR MUSULMI · FIƘHU DA USULU